100 Funny Hausa Proverbs That Will Make You Laugh Hard

Emoji

Written by Editorial Staff

Editorial Staff is a team of Editors and Authors Trusted by over 1.3 million readers worldwide.

April 26, 2020

Here is the largest list of funny Hausa proverbs that will make you laugh hard to the ground. And Laughter truly is the best medicine for your soul. Not only does laughter reduce stress, it lowers your blood pressure, gives you an excellent ab workout, and releases endorphins.

So enjoy and don’t forget to submit any proverb you know that is missing from the list in the comment section below. Thank you

Funny Hausa proverbs that will make you laugh hard to the ground.

Abin Mamaki, Budurwa da ciki, gwauro da yaye

Na shiga ban kawo ba, baya hana wankan tsarki

Ana fara farauta da bunsuru kamin asamu kare

Kowa yaraina tsayuwar wata ya hau yagyara

Abin rabone taba nonon suruka

Abin yayi dadai an kama ango da uwar amariya

Na nawa kuma, ance wance gyara zamanki

Kukyaleni wankana nake, wai mahaukaci ya fada rijiya

Ban sa a kai ba inji barawon hula.

A ci yau a ci gobe, sai matan aure.

An ci mu a kyauta, tsohuwa ta ga kayan lefen zamani

Daga Hmm sai Hmmm. Wai Uwar Gulma tayi cikin shege

Sai biri ya shigo hannun malam yake gu’da, idan ya shigo hannun bamaguje sai kuka

Abun nayine kwarto yakama tubabbiyah

Sanin bibi da bibi sai wanda ya san bibi da bibi

In fitsari banza ne, kaza ta yi

Duniya tsuliyan kaza. Yau kwai, gobe kashi

Dadi kan dadi dan kaciya yaci mai nakuda

Aikin banza, taron PDP a Kano

Abun rabo ne auren mace da ciki

Hikima kashin kwance, in baka iyaba ka kwaba gikin ka

Komai lalacewar goma, biyar bata fita ba

Kaga masuyi Dan Allah, karuwa taga matan aure da ciki

Ba zama wai anci uwar kwarto

Abun saa ne gurguwa da auren nesa

A dade ana tabawa sai qananun nonuwa

Nan gani nan bari, tsutsa a qirjin Sirika

Neman suna, saka uwar miji a islamiya

Jiya ba yau ba, wai tsohuwa taga rigan mama

Aikin banza kiba a kunne, rama a duwaiwai.

Nan gani nan bari, arzikin uban kishiya!

Mace mai qwazo, ko ba miji sai ta haihu.

Mace mai qwazo, ko ba miji sai ta haihu.

Tayani figa uwar miji ta zama kaza

Daga baya kenan sadaka da karuwa

Aikin banza, lalle a duwawu

Da Kar ayi gara ayi wai kazama tayi wanka da ruwan danwake

Abun dace ne makobcinka ya biyawa matar ka aikin hajji

Abun Nema Ya Samu, Wai Matan Dan Sanda Ta Haifi Barawo.

Na miji hankaka gabanshi fari bayan shi baki

Matan idon gari, idan baku ba gari, idan kukayi yawa gari ya lalace

Labarin wuta tuwo yake ji, tsire yace ni naga zahiri

Abin dacene sauro yaci gindin giwa

Idan ka ga kwado yana rawa a saman ruwa, akwai wanda ya ke buga masa ganga a kasa.

Abun mamaki, Kate da tallar tsire

Yin yafi rashin yiin mahaukaciya tayi tsarki da kunu

Abun Rabon Ne Dan Ya Riga Ubansa Aure Fari

Idan da kara da mutumci akuyar gidan uwar miji anty ce

Da muguwar haihuwa, gwara kyakkyawar tusa

Durun uwa salatin shegu, salatin da ba yawa sai lada

Abun rabo ne a bare, Bawon gyada a tsince mota

Allah wadaran naka ya lalace talakan Nigeria ya ga Dan Libya

Tusa bata hura wuta

Barin kashi a ciki baya hana yunwa

Abun ba dadi wai mahaukaci yaci kashi

Masu abu da abunsu.. Kura da kallabin kitse

Cinyar sa maganin me hadama

Akuya me gemu maganin ruwa me tsami

Haihuwar farko horon gindi

Kwarton uwa mai wuyar kamawa, yaro kama ka tona asirin uwarka, ka rufa asiri kaci amanar babanka

Somin tabi ne wannan wai Ango ya shafa duwawu

Inda kara ai kwarton uwa uba ne

Aikin banza Wai an girma sarki

Azaune Azaune Gurgu ke Jima’e

Babbar magana zakara ya leqa wandon jaki.

Allah yakai damo ga harawa kobaici yayi barna

Dadina da gobe saurin zuwa sai dai ko gamai gajeren kwana

In kaji “raka ni”, toh ba zawo bane

Tabarmar kunya da hauka ake nade ta

Click the link to read from another collection of Great Hausa Proverbs

You May Also Like…

0 Comments

Leave a Reply

Subscribe To Our Newsletter

Join our mailing list to receive the latest news and updates from our team.

You have Successfully Subscribed!

Pin It on Pinterest